Sojoji sun samu mota na uku kirar Saloon mai dauke da namba kamar haka Bauchi-AG 645 TRR daga cikin kududdufin da aka samu motar Janar Idris Alkali a kauyen Dura-Du.
source https://www.hutudole.com/2018/10/an-gano-mota-ta-3-rafin-da-aka-gano.html
✔ غير معرف HTDL
0 Comments:
إرسال تعليق