Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad ya bayyana diyarshi da ta fara zuwa makaranta me suna, Fatima Qauwama Lawal Ahmad, yace, Sabuwar daliba, Allah ya yi mi Albarka yasa Albarka a karatun da zaki fara Ameen.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/lawal-ahmad-ya-bayyana-diyarshi-da-ta.html
0 Comments:
إرسال تعليق