An yi sa-in-sa da kociyan Manchester United Jose Mourinho lokacin da 'yan Chelsea ke bureden ci na biyu da Ross Barkley ya farke musu a minti na 96 a Stamford Bridge a wasan da suka tashi 2-2.
source https://www.hutudole.com/2018/10/an-yi-rikici-da-mourinho-bayan-chelsea.html
0 Comments:
إرسال تعليق