السبت، 20 أكتوبر 2018




Atiku be da fahimta, bazai iya mulkar Najeriya ba>>Obasanjo

Home Atiku be da fahimta, bazai iya mulkar Najeriya ba>>Obasanjo

غير معرف

Ku Tura A Social Media
A wani faifan bidiyo da ya bayyana a shafukan sada zumunta wanda ya nuna cewa an dauki bidiyonne kusan sati daya kamin shiryawar Obasanjo da Atiku, an ga Obasanjon ana hira dashi inda ya bayyana dalilin da yasa Atiku ba zai iya mulkar Najeriya ba.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/atiku-be-da-fahimta-bazai-iya-mulkar.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: