الثلاثاء، 2 أكتوبر 2018




Ba ni kadaine ban yi bautar kasa ba>>Inji Ministan Buhari

Home Ba ni kadaine ban yi bautar kasa ba>>Inji Ministan Buhari

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Tsohon ministan sadarwa na Shugaba Buhari da ya ajiye mukaminshi dan yaje jiharshi ta Oyo tsayawa takarar gwamna, Adebayo shittu wansa kuma jam'iyyar APC ta hanashi tsayawa takara saboda bai yi bautar kasa ta NYSC ba bayan kammala karatun Jami'a, yace bafa shi kadaine baiyi bautar kasar ba.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/ba-ni-kadaine-ban-yi-bautar-kasa-bainji.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: