Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullagi Umar Ganduje kenan a wadannan hotunan tare da yara a gurin bikin cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yancin kai wanda akayi a filin wasa na Sani Abacha dake Kanon.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/hotunan-yanda-bikin-cikar-najeriya.html
0 Comments:
إرسال تعليق