Taurarin fina-finan Hausa, Maryam Yahaya da Amal Umar kenan a wadannan hotunan nasu da suka sha kaya kalar tutar Najeriya dan nuna farin ciki da cika shekaru 58 da samun 'yancin kai.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-kwalliyar-ranar-yanci-ta-maryam.html
0 Comments:
إرسال تعليق