Rahotanni daga Kaduna sun nuna cewa dan majalisar Dattawa mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya samu nasarar lashe zaben fidda gwani bayan ya fafata da Ibrahim Usman (Sardauna Badarawa); Shamsu Shehu Giwa; Janar. Mohammed Sani Saleh da kuma mai ba Gwamnan kaduna shawara kan Harkokin siyasa, Uba Sani,
source https://www.hutudole.com/2018/10/sanata-shehu-sani-ya-samu-tikitin-sake.html
0 Comments:
إرسال تعليق