الاثنين، 22 أكتوبر 2018




Kalli yanda Bola Tinubu da Atiku Abubakar suka rungumi juna

Home Kalli yanda Bola Tinubu da Atiku Abubakar suka rungumi juna

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Wadannan hotunan manyan 'yan siyasar kasarnan ne, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu suka kashe a yayin da suka hadu a filin jirgin sama na Akure, jihar Ondo.

cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-yanda-bola-tinubu-da-atiku.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: