Ummi Zeezee Ta Bayyana Abinda Buhari Ya Kamata Yayi Akan Atiku
Home ›
›
Ummi Zeezee Ta Bayyana Abinda Buhari Ya Kamata Yayi Akan Atiku
Ummi Zeezee ta bayyana abinda Buhari ya kamata yayi akan Atiku
Daga Comrd Anas Bala Jega
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bayyana abinda
shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kamata yayi akan Atiku tunda wuri
kafin lokaci ya kure masa.
Ummi tace, kamata yayi Buhari ya fara neman hadin kai a wajen boss din mu tun yanzu don kuwa yasan karshen alewa kasa.
0 Comments:
إرسال تعليق