الجمعة، 5 أكتوبر 2018




kannywood › Kalli Hotunan Da wani Furodusa ya Biya Ali Nuhu N500,000 Ya aske sumarsa Akan fitowa wani Fim

Home kannywood › Kalli Hotunan Da wani Furodusa ya Biya Ali Nuhu N500,000 Ya aske sumarsa Akan fitowa wani Fim

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Alhaji sheshe babban furodusa ne a masana'antar kannywood wanda yayi fice a producing fina finai sosai da sunka matukar haskakawa a masana'antar shine ya fitar da wani hoto na babban jarumi kuma darakta Ali nuhu da wani rubutu kamar haka

"Aski mafi tsada a tarihin a kannywood da furodusa Alhaji sheshe ya biya Ali nuhu N500,000 ya aske sumar sa da don fitowa a shirin kazaminshiri".

Lallai wannan furodusa ya batar tarihi sosai ga wannan jarumi.

Ga hotuna nan a kasa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: