Wani birni a kasar China na shirin yin wata wanda zai rika haskaka garin da dare. Birnin na Chengdu zai maye fitilun kan titi da wannan watan na kirkira da zasu yi.
source https://www.hutudole.com/2018/10/kasar-china-zata-yi-watan-kirkira.html
✔ غير معرف HTDL
0 Comments:
إرسال تعليق