Kana naka Allah ya gama nashi, Wannan bawan Allahn me suna Musa Isa ya kammala karatunshi na digiri daga jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria a jiya, Alhamis, yana kan hanyar komawa gida, Kano yayi hadari ya rasu.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/wani-dalibi-da-ya-kammala-karatun.html
0 Comments:
إرسال تعليق