[Music] Wazirin Rarara -Malam Yai Wa Tsula Wayo
Home ›
›
[Music] Wazirin Rarara -Malam Yai Wa Tsula Wayo
Sabuwar wakar babangida wazirin rararamawakin siyasa a cikin wakarsa mai suna ” Malam Yai wa Tsula wayo ” Shin ko kunsan waye malam wane kuma tsula a cikin wakar tasa anan zai fayyace muku komai.
To ina masoya Malam ina masoya tsula kawai ku zo ku debi rabonku a cikin wannan wakar wani taimasa dadi wani ta bata masa haka siyasa take.
Allah yasa mudace.
Audio Player
00:00
00:00
0 Comments:
إرسال تعليق