[Music] Rarara -Tsula Ya Shiga Tsilla Tsilla Full Audio
Home ›
›
[Music] Rarara -Tsula Ya Shiga Tsilla Tsilla Full Audio
Sabuwar wakar rarara mai suna ” Tsula Ya Shiga Tsilla Tsilla ” wato kwakwaso ya shiga tsilla tsilla yace mawakin yake nufi.
Mawaki rarara yace shima sashi akai yayi kunga ai baya da laifi.
Wakar dai tazo do da sabon sallon tsokana kala kala da mawakin ya karo wulakanci a cikin wakarsa.
Kawai dai abinda zamuce sai kun saurara zakuji abinda mawakin yazo muku dashi.
Audio Player
00:
0 Comments:
إرسال تعليق