الجمعة، 12 أكتوبر 2018




Wannan baiwar Allahn ta koka akan yanda maza basu kulata

Home Wannan baiwar Allahn ta koka akan yanda maza basu kulata

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Wannan baiwar Allahn me suna Amira ta koka akan rashin kulawar da bata samu daga samari, saidai wasu na ganin anya kuwa kyakkyawar budurwa kamarta zata rasa wanda ya kyasa? Kodai watakila bata samu kalar wanda ya mata bane


Share this


Author: verified_user

0 Comments: