الثلاثاء، 2 أكتوبر 2018




Sanatan da ya bar APC zuwa PDP dan yin takarar gwamna ya sha kasa

Home Sanatan da ya bar APC zuwa PDP dan yin takarar gwamna ya sha kasa

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Sanata Suleiman Othman Hunkuyi da irin su tsohon Shugaban NEMA sun fadi zaben fitar da gwani na takarar Gwamnan Jihar Kaduna a karkashin Jam’iyyar PDP a hannun Isah Ashiru Kudan.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/sanatan-da-ya-bar-apc-zuwa-pdp-dan-yin.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: