Michael Taiwo Akinkunmi yana karatu injiniya ne a 'Norwood Technical College London' dake kasar Ingila a shekarar 1959, kuma yana da shekarun haihuwa 23 lokacin da ya shiga gasar kirkirar tutar Najeriya kuma daga bisani yayi nasara har ya samu kyautar kudi fan 100 (Dala 281) a shekarar 1959 da kuma samun matsuguni cikin kundin tarihin Najeriya.
source https://www.hutudole.com/2018/10/zagayowar-ranar-samun-yanci-tarihin.html
0 Comments:
إرسال تعليق