A kwanannan sunan tauraron dan kwallon kafar Juventus, Ronaldo ya shiga kanun labarai saboda zargin da wata mata 'yar kasar Amurka me suna, Kathryn Mayorga ta mai na cewa ya taba mata fyade a shekarar 2009.
source https://www.hutudole.com/2018/10/zargin-fyade-ronaldo-zai-iya-fuskantar.html





0 Comments:
إرسال تعليق