Wadannan karin hotunan yanda soji suka yi fareti ne a Eagle Square wajan bikin cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka, hotunan sun kayatar.
source https://www.hutudole.com/2018/10/karin-hotuna-daga-bikin-ranar-yanci.html





0 Comments:
إرسال تعليق