A yaune jarumi Ali Nuhu ya bayyana goyon bayan shi dari bisa dari ga shugaba Buhari. Ya bayyana hakane ta shafinsa na Instagram inda ya dora hoton shugaba Buhari tare da rubuta “My president”. A makon daya gabata ne dai uwar gidan shugaban kasa Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta karrama jarumi Ali Nuhu tare da wasu manyan jarumai a Abuja.
Home ›
›

Sabuwar wakar umar m shareef mai suna ” Daren Jiya ” wakar daren jiya
wakce da mawakin yayita kan soyayya domin nishadantar daku masoya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Daren jiya jiya
– Daren jiya jiya
– Ki bani kaunarki nima ba zanki baki ba
– Zan adana cikin rai bazan fiddoshi ba
– Kabani kaunarka nima bazanki inbaka ba
– Zan adana cikin rai bazan fiddoshi ba
DOWNLOAD MUSIC
0 Comments:
إرسال تعليق