Shin Ali Nuhu Yabi Bayan Buhari Ne?
Home ›
›
Shin Ali Nuhu Yabi Bayan Buhari Ne?
-Sarki Ali Nuhu ya nuna goyon bayansa ga shugaba Buhari
A lokacin da zaben 2019 ke kara karatowa, mutane dama wasu kungiyoyi
nata nuna goyon bayansu ga manya-manyan yan takarar shugabancin kasa;
Muhammadu Buhari da Alhaji Atiku Abubakar.
A makon nan ne dai muka wallafa jerin sunayen yan wasan kwaikwayo na
Hausa da suka nuna goyon bayansu ga shugaba Buhari da kuma jerin
wadanda ke goyon
0 Comments:
إرسال تعليق