Real Madrid Ne Suka Daina Ganin Girmana Shi Ya Sa Na Tafi -Ronaldo
Home ›
›
Real Madrid Ne Suka Daina Ganin Girmana Shi Ya Sa Na Tafi -Ronaldo
Cristiano Ronaldo ya ce babban dalilinsa na rabuwa da Real Madrid
zuwa kungiyar Jubentus shi ne fahimtar da yayi cewa, shugaban kungiyar
ta Real Madrid Florentino Perez ba ya ganin kimarsa, kamar yadda yake yi
a baya.
Ronaldo ya bayyana haka ne a ganawar da yayi da wata mujallar
wasanni ta kasar Faransa, inda ya kara da cewa, bayaga shugaban na Real
Madrid wasu daga cikin mambobin
0 Comments:
إرسال تعليق