الأربعاء، 7 نوفمبر 2018




Real Madrid Ta Shiga Neman Dan Wasan Da Chelsea Da Liverpool Ke Nema

Home › › Real Madrid Ta Shiga Neman Dan Wasan Da Chelsea Da Liverpool Ke Nema

غير معرف

Ku Tura A Social Media


 Rahotanni daga kasar Italiya sun bayyana cewa kungiyar kwallon kafa ta
Real madarid ta shiga zawarcin dan wasan kungiyar kwallon kafa ta AC
Millan, Suso domin yakoma kungiyar a watan Janairu. Kungiyoyin Liberpool
da Chelsea ne dai suke zawarcin dan wasan wanda a baya ya taba bagawa
kungiyar kwallon kafa ta Liberpool wasa lokacin da yana matashin dan
wasa kafin kungiyar ta siyar da shi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: