الخميس، 15 نوفمبر 2018




Zafafan Fina-Finan Da Zasu Fito Cikin Wannan Satin

Home Zafafan Fina-Finan Da Zasu Fito Cikin Wannan Satin

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Sahabi

Sahabi Poster

A ranar litinin 12 ga wannan watan za’a saki manyan fina-finai. Ga jerin sunayen su

Dan Kuka A Birn

Dan Kuka Poster

Bayan daukar tsawon lokaci da kuma ja ma yan kallo rai a karshe A dam A zango zai saki film dinshi ma suna Dan Kuka A Birni cigaban Dan Kuka,  wanda ya hada yanwasa irinsu Falalu Dorayi, Ado Gwanja, Adam Zango, Nasir Horo da sauransu.

Ta Leko-Ta-Koma

Ta Leko ta koma poster

Shirin Nuhu Abdullahi wanda Ali Gumzaka ya bada Umurni, ya hada yanwasa irinsu Nuhu Abdullahi, Asiya Ahamad da dai sauransu.

Sahabi

Shabi poster

Shima wani sabon shiri ne daga Darekta kamal S Alkali wanda ya hada yan wasa irinsu Nafisa Abdullahi tare da tsohon saurayinta Ibrahim Shehu sai kuma Jarumi Ali Nuhu.

Meerah

Meerah poster

Meerah shiri ne da Abu Sarki ya shirya inda yan wasa irinsu Adam A Zango, Hauwa waraka da Umma shehu suka taka rawa.
Zaku iya neman wadannan finafinan daga rana litinin 12 ga wata.

                        ©FimHausa.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: