الخميس، 15 نوفمبر 2018




ZAMU KARA ALBASHI AMMA ZAMU RAGE MA'AIKATA KUNGIYAR GWAMNONI

Home ZAMU KARA ALBASHI AMMA ZAMU RAGE MA'AIKATA KUNGIYAR GWAMNONI

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Kungiyar gwamnonin Nijeriya ta jaddada cewa za ta iya biyan albashi mafi karanci na 30,000 ne kawai idan har kungiyar Kwadago ta amince gwamnonin su rage yawan Ma'aikata.
Shugaban Kungiyar Gwamnonin kuma Gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Yari ya ce, kwamitin karin albashin bai tuntubi gwamnoni ba kafin ya cimma matsaya kan sabon albashin inda ya nuna cewa dole sai gwamnatin tarayya ta karawa jihohin kasafinsu na asusun tarayya idan har tana son su biya sabon albashin.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: