An kirkiri shafin yaki da labaran karya a Najeriya
Home ›
›
An kirkiri shafin yaki da labaran karya a Najeriya
An kaddamar da wani sabon shafin mai suna 'CrossCheck Nigeria' a ci gaba
da kokari da daukar matakan yaki da labaran karya, gabanin babban zaben
kasar da ke tafe a watan Fabarairu.
Shafin zai bai wa 'yan jarida da kafofin yada labarai na sassan kasar
damar yin aiki tare domin bincike da watsi da jita-jita, musamman
wadanda ake yada wa ta shafukan sada zumunta.
Shafin zai rika
ankarar da
0 Comments:
إرسال تعليق