السبت، 8 ديسمبر 2018




Gamayyar Jam`iyyu 46 Za Su Marawa Atiku Baya A Zaben 2019

Home › › Gamayyar Jam`iyyu 46 Za Su Marawa Atiku Baya A Zaben 2019

غير معرف

Ku Tura A Social Media



Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano




Gamayyar jam’iyyun siyasa sama da 40 za su marawa dan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar baya a zaben 2019.


Jamiyun sun dunkule waje daya domin taimakawa babbar jam’iyyar
hamayya ta PDP wajen karbe kujerar shugabancin kasa daga hannun
jam’iyyar APC mai mulki.




Shugaban gamayyar kuma tsohon Gwamnan jihar Osun Olagunsoye Oyinlola
ne ya bayyana

Share this


Author: verified_user

0 Comments: