Wani dan kasar Maroko mai wasan igiyar sama "Mustafa
Danger" ya yi tafiya a tsakanin manyan gidajjen sama guda
biyu a birnin Santiago, Chile, ranar Laraba. Matashin Danger,
yana riƙe da kambun abubuwan ban’alajabi na duniya wato
Guinness World Record na shekarar 2010.
0 Comments:
إرسال تعليق