Hotuna: Wasu Masoyan Nura M Inuwa Kenan Daga Kano
Home  ›  
 ›  
Hotuna: Wasu Masoyan Nura M Inuwa Kenan Daga Kano
Wasu kananun mawaka dake unguwar Panshekara kano, yayin bikin murnar cikar shakara ta 5 da wannan kungiyar tasu tayi Ta Masoya babban mawakin nan Nura M Inuwa.
Sukai masa ziyara a ofishinsa dake Titin Tsohuwar BUK dake kano, kuma mawakin yaji dadin ganin yadda suka nuna soyayyarsu a gareshin inda suka dinka riguna ko wace mai dauke da harafin sunan mawaki.
Sun kai masa ziyara ranar Asabar
 



 
  
 المشاركات
المشاركات
 
 
 
 

0 Comments:
إرسال تعليق