Kai Ne La.`Ananne! Bamu Ba -Martanin Dan Hausa Fim Ga Dr Gumi
Home ›
›
Kai Ne La.`Ananne! Bamu Ba -Martanin Dan Hausa Fim Ga Dr Gumi
Kai Ne La’ananne! Bamu Ba – Martanin Dan Hausa Fim Ga Dr Gumi
Jarumin Hausa Fim Nura Hussaini ya mayar da martani da kakkausan harshe ga sannannen Malamin addinin Musulunci Dr Ahmad Gumi, Akan furucin Malamin na la’antar magoya bayan Buhari.
WASU ABUBUWAN MASU ALAKA
Dan Wasan kwaikwayon ya kara da cewar su sun gamsu da tsarin Shugabancin Buhari, saboda haka furucin Malamin na cewar Buhari
0 Comments:
إرسال تعليق