Hotunan kaddamar da yakin neman zaben Atiku Abubakar Home › Siyasa › Hotunan kaddamar da yakin neman zaben Atiku Abubakar ✔ غير معرف Siyasa Ku Tura A Social Media Aika wannan shafi Facebook Aika wannan shafi Messenger wannan shafi Twitter Aika Hakkin mallakar hotoTWITTER/@ATIKUImage captionManyan 'yan siyasa da shugabanni ne suka halarci wurin kaddamar da yakin neman zaben Atiku Abubakar, a birnin Sokoto da ke arewa maso yammacin NajeriyaHakkin mallakar hotoTWITTER/@ATIKUImage captionAtiku ya sha alwashin magance matsalolin rashin tsaro da inganta tattalin arziki da samar da ayyukaHakkin mallakar hotoTWITTER/@ATIKUImage captionDumbun magoya bayan jam'iyyar PDP ne suka halarci wurin kaddamar da yakin neman zabenHakkin mallakar hotoTWITTER/@ATIKUImage captionMatasa na cikin na gaba-gaba a goyon bayan Atiku AbubakarHakkin mallakar hotoTWITTER/@ATIKUImage captionTsofaffin gwamnoni da 'yan majalisun dokoki na cikin mahalarta bikinHakkin mallakar hotoTWITTER/@SARAKIImage captionPDP ce babbar jam'iyyar da za ta kara da jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya a zaben 2019Hakkin mallakar hotoTWITTER/@SARAKIImage captionGabanin bikin, sai da manyan 'ya'yan PDP suka ziyarci kushewar Shehu Mujaddadi inda suka yi masa addu'aHakkin mallakar hotoTWITTER/@SARAKIImage captionShugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki, ya bukaci magoya bayansu da su zabi PDP Sak!
KARANTA KAJI: YAZAMA DOLE MU SALLAMI GWAMNATIN BUHARI SABODA BABU ABINDA TA TSINANAWA 'YAN NIGERIA - ZAHARADDEN SANI
0 Comments:
إرسال تعليق