الثلاثاء، 4 ديسمبر 2018




YADDA ZAKU SAYI 2.5GB N1000 DA 1.5GB N500 A LAYIN MTN

Home › › YADDA ZAKU SAYI 2.5GB N1000 DA 1.5GB N500 A LAYIN MTN

غير معرف

Ku Tura A Social Media

{#MTN} YADDA ZAKU SAYI  2.5GB N1000 DA 1.5GB N500 A LAYIN MTN


Assalamu alaikum kuna tare da AREWAPRES1 yau zamu zo muku da bayani akan yadda ake sayan  1.5gb akan 500 domin kowa yasan sai ansa naira 1000 ake iya samun wannan   da kuma yadda zaku sayi 2.5gb akan 1000  wannan tsarin ba ako wane sim yakeyi ba kamar dai na dayan wato wanda ake sayan gb akan 200 only

Kar na cikaku da surutu  ga yadda zakuyi abin da ake  nema sune layin mtn da katin 1k ko kuma 500 SAI  sanya katin ta yadda akesawa kamar dai yadda kasaba *555*NUM# idan kagama sakawa sai ka danna wannan number din idan kanasan na 1000 *131*106# wato 2.5gb wannan kuma na 500 *131*103#
Ku kasance tare damu domin samun abubuwa da dama dan gane da network da sauran cheating
Aha ahuta lafiya

Kayi share dan wasu  su karu
Post by: Nasir kanawa
C.E.O  AREWAPRESS1

Share this


Author: verified_user

0 Comments: