الأربعاء، 5 ديسمبر 2018




Katyaccen hoton Taurarin fina-finan Hausa a gurin taron PDP

Home Katyaccen hoton Taurarin fina-finan Hausa a gurin taron PDP

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Taurarin fina-finan Hausa, Abba El-Mustafa, Fati Muhammad, Zaharadeen Sani, Fati K.K da mawakiya, Maryam A. Baba kenan a wannan hoton da suka dauka a gurin wani taron jam'iyyar PDP.


Sun haskaka, Muna musu fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: