الأربعاء، 5 ديسمبر 2018




Shugaba Buhari ya ziyarci gidan tarihin tunawa da kisan gillar da akawa Yahudawa

Home Shugaba Buhari ya ziyarci gidan tarihin tunawa da kisan gillar da akawa Yahudawa

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a kasar Poland yayin da yaje gidan tarihi na Auschwitz-Birkenau inda ya ajiye fulawa ya kuma rusuna dan girmamawa ga kisan gillar da akawa Yahudawa a lokacin yakin Duniya na biyu da akewa lakabi da Holocaust.




Share this


Author: verified_user

0 Comments: