Rundunar 'yan sandan Najeriya ta tabbatar da cewa ta kama wani babban jigo a kungiyar Boko Haram a jihar Lagos dake kudu maso yammacin kasar
Runduna ta musamman dake karkashin babban sufeto na 'yan sandan kasar ne suka damke shi.
Umar ne ake zargi da kai harin a unguwannin Kuje da Nyanya dake Abuja a 2015.
Hka kuma, ana zargnsa da jagorantar wani fashi da makami da ya faru inda aka kashe 'yan sanda 15 a unguwannin Galadimawa da Lugbe da Gwagwalada a Abuja.
0 Comments:
إرسال تعليق