Duniyar Labarai da duminsu
Arewabestie.com.ng
Wasu daga cikin matan an binciko basu wuce shekara Hudu a duniya ba,
An damke wasu mata biyu yan kimanin shekara 60 a duniya da kuma wasu iyayen yara a kasar Burkina faso
Da laifin yiwa yara kanana kaciya
Sanin cewa ne an haramta yiwa mata kaciya a kasar burkina faso tun shekara ta 1996, Sannan duk wanda ya sake aka kamashi yayi watsi da wannan dokar ma'ana yayiwa yarsa kaciya to akwai hukuncin zaman shekara 3 a gidan dan kande
Ministar mata laurence marshall llboudon ta bayyana mana cewa matan da akayiwa wannan kaciya sunfi adadin wanda suka samu labari amma suna nan suna fadada bincike dan gane sauran
Wani likita mai suna Dr. Dieudoune ouedreago ya bayyana irin manyan raunikan da Matan suka samu
0 Comments:
إرسال تعليق