الخميس، 6 ديسمبر 2018




Rahama Sadau na murnar cika shekaru 25

Home Rahama Sadau na murnar cika shekaru 25

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta cika shekaru 25 da haihuwa, jarumar ta fara sakin wadannan kayatattun hotunan nata dan yin murnar wannan rana, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.




Share this


Author: verified_user

0 Comments: