الأحد، 2 ديسمبر 2018




Rahama Sadau ta yi murnar samun mabiya miliyan 1 a Instagram

Home Rahama Sadau ta yi murnar samun mabiya miliyan 1 a Instagram

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta yi murnar samun mabiya miliyan 1 a shafinta na dandalin Instagram, ta godewa mabiyan nata inda ta saka wadannan hotunan dan nuna murna.



Share this


Author: verified_user

0 Comments: