الأحد، 20 يناير 2019




ATIKU ABUBAKAR YA BAYYANA DALILINSA NAKIN ZUWA WAJEN MUHAWARA

Home › › ATIKU ABUBAKAR YA BAYYANA DALILINSA NAKIN ZUWA WAJEN MUHAWARA

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Tsohon mataimakin shugaban ya bayyana dalilinsa na kin zuwa wajen taron.
Yana mai cewa Buhari shine abokin karawata, yace banga dalilin dazanje wajenba, shugaban kasa baijeba.

Na Dade ina sukar wannan gwamnatin, inaganin lokaci yayi dazanyi magana agaban Wanda nake suka, inji Atiku.

Awata sanarwa daya aikama manema labarai yace bazai bata lokacinsaba, bayan ga Wanda alhakin abin ya rataya awuyansa baizoba.

Nafiso yazo mu hadu gani gashi saiya kare kansa, acewar Atikun.

Yan takarar APC da PDP sun kauracewa taron cikin 'yan takara Biyar da'aka shiryama taron a transcorp hilton

Share this


Author: verified_user

0 Comments: