الأحد، 20 يناير 2019




BUHARI YA FADI DALILANSA NAKIN ZUWA WAJEN MUHAWARA

Home › › BUHARI YA FADI DALILANSA NAKIN ZUWA WAJEN MUHAWARA

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Fadar shugaban kasa ta fadi dalilan da suka hana Shugaban zuwa wajen muhawarar.

Maitaimakawa shugaban ta fuskar yada labarai malan garba shehu yace kwamitin yakin Neman zabe ne yace akauracewa taron.
Yace sun lura muhawarar bata dace da shugaban ba, musamman 'yan takarar da'aka zaba dakuma tsarin muhawarar

An rubuta takardar bada hakuri ga wadanda suka shirya muhawarar.

Dukkannin 'yan takarar PDP da APC babu Wanda yaje wajen, Inda Atiku ya bada hujja tacewa yaki zuwane saboda Buhari bazaijeba

Share this


Author: verified_user

0 Comments: