الخميس، 17 يناير 2019




ATIKU YASAMU DAMAR ZUWA KASAR AMURKA

Home › › ATIKU YASAMU DAMAR ZUWA KASAR AMURKA

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Meneman takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP Ahaji atiku abubakar yasamu visa ta zuwa kasar America.

Abaya dai kasar ta hana Atiku shiga kasar, lamarin da yasa wasu ke ganin kamar ana zarginshi da aikata ba daidaiba acan.

Abaya antambayi ATIKUN meyasa bai zuwa America saiyace nanemi visa basu baniba,sunce suna aiki akanta Dan haka ina jiransu inji atikun.

Wannan tafiyar yajawo maganganu musamman a shafukan sada zumunta India wasu ke kallon abin da siyasa.

Atiku yasamu rakiyar shugaban majalisar dattawa sanata bukola sarki
Sanata Ben Bruce da sauransu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: