الخميس، 17 يناير 2019




ELRUFA'I YACE KO SHUGABAN CIRISTOCI YA DAKKO YAN' KUDANCIN KADUNA BAZASU ZABESHIBA

Home › › ELRUFA'I YACE KO SHUGABAN CIRISTOCI YA DAKKO YAN' KUDANCIN KADUNA BAZASU ZABESHIBA

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Gwamnan yayi wannan baya nine yayin wata fira da'akayi dashi a gidan TV na chanel.

Yace yasan cewa koda shugaban kiristoci na dakko kashi 67 na mutanen kudancin Kaduna bazasu zabeniba.

Lokaci yayi dazamu cire duk wani banbanci na addini ko kabilanci a siyasarmu inji gwamnan.

Gwamnan ya dakko mace musulma a matsayin mataimakiya, lamarin da ya wasu ke ganin hakan bai kamataba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: