Ba za mu shiga zabe da fargabar mutuwa ba - Buhari
A jawabinsa na shiga Sabuwar Shekara, shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya jaddada alkawari da kudurinsa na yin babban zaben kasar cikin gaskiya da adalci.
Buhari ya bayyana 2019 a matsayin muhimmiyar shekara cikin tarihin kasar, ya ce lokacin shiga kowacce shekara, akan yi amfani da wannan dama wajen yin waiwayen baya da kuma saita alkiblar gaba.
A bana ne dai, Najeriya za ta gudanar da
0 Comments:
إرسال تعليق