Kungiyar kiristocin Arewa sunyi kira ga 'yan Najeriya kada su zabi shugaba Muhammadu Buhari a zaben 2019
- Kungiyar ta ce shugaba Buhari ya gaza cika alkawurran da ya dauka wa 'yan Najeriya a yayin yakin neman zabe - Kungiyar ta ce ba a taba samun gwamnati mai muni kamar gwamnatin Buhari ba tun kafa Najeriya tare da lissafo matsalolin tsaro da suka dabaibaye kasar Kungiyar mabiya addinin kirista na Arewa 'Arewa Christians and Indigenous Pastors Association' (ACIPA) tayi kira ga 'yan Najeriya su
0 Comments:
إرسال تعليق