Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka wannan kayataccen hoton nata a dandalinta na sada zumunta, masoyanta da dama sun yaba, saidai wani ya bayyana mata cewa,gaskiya Nafisa baki da kyau.
Saidai maimakon ta ji haushi, Nafisar ta bashi amsar cewa, Toh Alhamdulillahi.
0 Comments:
إرسال تعليق