Showing posts with label BOLLYWOOD. Show all posts
Showing posts with label BOLLYWOOD. Show all posts

Tuesday, 25 December 2018

JARUMAI HUDU DA BASU DA GATA A BOLLYWOOD

JARUMAI HUDU DA BASU DA GATA A BOLLYWOOD

Kaiwa babban mataki a masana’antar Bollywood ba qaramin abu bane, abune wanda yake cike da qalubale a masana’antar wacce takasance Kusan kaso 69 na Jaruman cikinta sunada uwa a gindin murhu.

A yau akace Bakada uban gida a masana’antar Bollywood toh ka dauki kanka a matsayin mai fuskantar qalubale da dama. Ga list na jarumai guda 3 wayanda basuda iyayen gida a masana’antar Bollywood Amman Kuma sun zama gagarabadau a masana’antar.

(1) Sharukhan : Na tabbata cewar ga duk wanda yake kallon finafinan Bollywood bazai taba mantawa da wannan jarumi ba, in fact ma Ko a area naku in Ka kasance mayen soyayya, so akan yimaka laqabi da suna Sharukhan duk dan saboda Kwarewar da jarumi King khan yayi a bangaren soyayya.

Jarumi King khan yana 1 daga cikin jarumai guda 3 wayanda ba’a taba kamarsu ba tun a tarihin masana’antar BOLLYWOOD.

Jarumi King khan yakasance king of Romance a fadin duniya kuma wannan jarumi yasamu nasarori daban-daban a harkar finafinan Bollywood da kuma lashe kyaututtuka da dama wanda suka saka yazama zakaran dafi.

Jarumi King khan yasamu nasara a shirinsa mai taken Dilwale Dulhaniya Le Jayenge wanda yazama Blockbuster wanda yakaishi da samun nasarar lashe kyautar Filmfare Award wanda daga wannan lokacin na duniya ta sanshi a matsayin 1 daga cikin Superstars a fadin duniya.

(2) Akshay Kumar : wannan jarumi ana yimasa laqabi da Mr Kiladhi of Bollywood, wannan jarumi ya koyi abubuwa da dama Kafin sanqamo masana’antar Bollywood,

ya koyi abubuwa da dama a qasar Thailand wanda yazama Mai bada abinci duk domin yakare mutuncin kansa.Abu yayi kyau wa jarumi Akshay Kumar yayinda yadawo da ya Sauka a Mumbai dake qasar India yayinda yafara aiki a matsayin abin Kwatanci,

wanda Kwatsam aka ganshi acikin shiri mai taken Deedar.

(3) John Abraham : Wannan jarumi ba baqo bane indai Well-defined-physique ne a masana’antar Bollywood,

kuma yakasance daya daga cikin jaruman da basuda iyayen gida a masana’antar Bollywood, tafiyarsa tafara a shekarar dubu 2003 a wani shiri mai taken Jism, kuma yayi fadi tashi a rayuwarsa Kafin yaxama jarumi a masana’antar Bollywood.

Ya futo a wadansu waqoqi daban daban tareda mawaqa irinsu Pankaj, Udhad, Babul Supriyo da dai sauransu.

A qarshe.

(4) Kader Khan : jarumi Kader khan shima yana daya daga cikin wannan tawagar wayanda basuda iyayen gida a masana’antar Bollywood. Kuma shima ya daukaka sosai.

BY AUWAL CHARISMATIC PRABHAS


Thursday, 20 December 2018

PRIYANKA CHOPRA PHOTOS

PRIYANKA CHOPRA PHOTOS

                                                   PRIYANKA CHOPRA PHOTOS
Priyanka chopra she is indian actress .singer. firm .producer. philanthropist ,and the winner of the Miss World 2000 pageant. One of India's highest-paid and most popular celebrities, Chopra has received numerous awards, including a National Film Award and Filmfare Awards in five categories. In 2016, the Government of India honoured her with the Padma Shri, the fourth highest civilian award. In 2016, Time named her one of the 100 most influential people in the world and Forbes listed her among the World's 100 Most Powerful Women in 2017.but we yanzamani bring her beautifully photos.


image






image

image



priyanka chopra

Enjoy @yanzmani