Showing posts with label Hausa Films. Show all posts

Monday, 11 February 2019

Kalli Dalolin da Atiku Abubakar yaba Jarumi Adam A. Zango akan komawar sa Jam'iyyar PDP.........

Cece-kuce yana ci gaba da ruruwa a Kannywood tin bayan ficewar jarumi Adam A. Zango daga Jam'iyyar APC zuwa PDP.

Wannan cece-kuce bai tsaya iyakar 'yan Kannywood ba, hatta masu sharhi akan lamuran siyasa da kuma ma'abota kallon fina-finan Hausa na ci gaba da bayyana ra'ayoyin su masu ɗaukar hankula a shafukan sada zumunta.

Ku sauke bidiyon anan...

DOWNLOAD VIDEO HERE

Ku sauke bidiyon yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta na zamani.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

Thursday, 7 February 2019

Kalli Kayatattun Hotunan Jaruma Nafisa Abdullahi

Kamar yadda shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Nafisa Abdullahi

Muryar Hausa24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Jaruma Nafisa Abdullahi.

Nafisa Abdullahi

Muryar Hausa24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

Monday, 4 February 2019

Kalli Kayataccen Hotan Jarumi Sadik Sani Sadik

Kamar yadda shafin HuasaSite.cf ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Hausa Site Yau ma gamu tafe da hoton fitaccen jarumi amasana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Jarumi Sadik Sani Sadik.

Hausa Site Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Hausa Site munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Hausa Site shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.hausasite.cf a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.hausasite.cf

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo hausasite@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.hausasite.cf

Wednesday, 30 January 2019

DOWNLOAD COMPLETE ALBUM MAI ZAMANI DA ANGO BY NURA M. INUWA

Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

Fitaccen mawaƙin fina-finan Hausa Nura M. Inuwa ya saki sabbin album ɗin sa guda biyu MAI ZAMANI da ANGO a ranar laraba data gabata.

Waƙoƙin kundin Mai zamani sune kamar haka:

1. Hafeez
2. Mai Laya
3. Yaushe Gamo
4. Sareena
5. Godiya
6. Nabeela
7. Mai guri yazo
8. Dafin so
9. Na kowa
10. Wanda bai so
11. Sa'a
12. Mai Zamani
13. Charmagadai
14. Bansan wani Sarki

Waƙoƙin kundin Ango sune kamar haka:

1. Mai Tarbiya
2. Ango
3. Dan kwali
4. Professor Dr. Gwarzo
5. Dadin so
6. Ina Amarya
7. Uwar Amarya
8. Ma'auni
9. Labbaika ya Ma'aikin Allah (SAW)
10. Yardar Allah
11. Assalam Salam
12. Dafin so
13. So da Kauna

A halin yanzu ƙundin waƙoƙin Mai Zamani da Ango suna kasuwa zaku iya samun ƙundin a shaguna mafi kusa da ku.

Zaku iya sauƙe waɗannan yanzu, kada ku manta ku ziyarci shaguna mafi kusa da ku domin samun sauran waƙoƙin ƙundin Mai Zamani da kuma  Ango daga Nura M. Inuwa .

Labbaika ya Ma'aikin Allah (SAW)

DOWNLOAD MUSIC HERE

Ku hanzarta samun naku ƙundin waƙoƙin Mai Zamani da Ango.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

Tuesday, 29 January 2019

KARANTA KAJI: YAZAMA DOLE MU SALLAMI GWAMNATIN BUHARI SABODA BABU ABINDA TA TSINANAWA 'YAN NIGERIA - ZAHARADDEN SANI

Fitaccen Jarumin fina-finan Hausa Zaharaddeen Sani ya caccaki gwamnatin shugaba Buhari.

A cewar jarumin "Idan har munason ƙaruwar tattalin arziki, ci gaban ƙasar mu da makamantan su yazama dole mu marawa Atiku Abubakar baya a zaɓen 2019".

Kamar yadda wakilin Muryar Hausa24 ya shaida mana "Jarumin ya ƙara da cewa, A shekarar dubu biyu da tara (2019) muna da 'yan takara guda 2 kacal Atiku Abubakar shine ya dace da Nijeriya".

Kalli Cikakken bidiyon  yadda Jarumin yake caccakar gwamnatin Buhari tare da abokanan aikin sa (Jaruman Kannywood), bidiyon ya jawowa jarumin baƙin jini awajen masoyan sa.

DOWNLOAD VIDEO HERE

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

Source: www.MuryarHausa24.com.ng

Tuesday, 22 January 2019

Karanta Kaji: Yadda al'umma su Taimakawa Ciroki da Kudi Fiye da ₦200,000 Domin Ya Daina....

Shafin sada zumunta na Instagram na Northern_hibiscuss ya bayyana abin da ya sa suka tara wa Bashir Bala Ciroki kudi fiye da naira 200,000 a ranar Talata.

Bashir Bala Chiroki

An fara tara wa daya daga cikin `yan wasan farko da suka shahara a masana'antar fina-finan Hausa ne bayan da aka samu labarin cewa yana tallan kunun aya.
Aisha Falke, mai shafin Northern_herbiscuss ta ce sun tallafa wa dan wasan ne saboda tausayi.
A wata hira da gidan talabijin na Arewa24 , Ciroki ya yi ikirarin cewa masu shirya fina-finai da jaruman Kannywood sun daina sanya shi a fim, shi ya sa a yanzu yake sayar da kunun aya.

'Ban taba tunanin ina da masoya a duniya irin wannan ba'

Shafin Northern_hibiscuss ya wallafa gangamin nema wa dan wasan taimako.
Sai dai kafin hakan, jarumin fina-finan Kannywood Ali Nuhu ya kalubalanci wani mai amfani da shafin Twitter cewa ya bayyana masa mutanen da abokin sana'arsa Ciroki, ya tallafa wa lokacin da tauraruwarsa ke haske a fagen wasan kwaikwayo.
Shi dai mutumin, wanda ke amfani da sunan Doctor Kiyawa, ya nuna rashin jin dadinsa ne kan yadda ya ce jaruman Kannywood sun yi watsi da Ciroki duk da cewa yana bukatar taimako.
Doctor Kiyawa ya yi zargin cewa mata kan shiga harkar fim cikin shekara guda su yi kudi amma mazan da suka kwashe shekara da shekaru suna harkar ba sa samun komai
"a Kannywood ne za ka ga mace ta shigo fim wannan shekarar amma ta fi wadda ya yi shekara 10 yana sana'ar fim kudi. Ali Nuhu, kai ne wadda yanzu jama'a suke gani da kima a Kannywood, don Allah ku yi wa [Chiroki] wani abu wanda shi ma ba zai manta cewa kun yi masa halacci ba.

Sai dai a jerin martanin da Ali Nuhu ya yi wa masu irin wannan korafi, ya kalubalance su da su nuna masa irin taimakon da Cirokin ya bai wa Kannywood.
"Zan yi maka tambaya: lokacin da Ciroki yake tashe wa ya taimaka wa? Maimakon haka, a kan kudi mene ne ba ya yi wa masu shirya fim? Ya kamata mu san abin da muke yi."
Ya ce bai kamata a rika yi wa 'yan Kannywood rashin adalci ba, wajen dora alhakin gazawar wani daga cikinsu a kansu.
Jarumin ya ce babu wani da ke Kannywood da zai taimaka wa Ciroki, yana mai cewa "ya kamata ya dawo masana'antar ya sasanta da masu shirya fina-finai, sannan ya ci gaba da aiki kawai."
Har ila yau Ciroki ya gode wa shafin Northern_hibiscuss dangane da tallafin naira 215, 000 da suka ba shi a Kano ranar Talata:

Source: BBC HAUSA