Showing posts with label Gulma. Show all posts
Showing posts with label Gulma. Show all posts

Tuesday, 25 December 2018

Sunday, 23 December 2018

Thursday, 20 December 2018

Friday, 14 December 2018

Wednesday, 12 December 2018

Monday, 10 December 2018

Friday, 19 October 2018

Kalli wani katon da aka damke yanayiwa karamar yarinya fyade

Kalli wani katon da aka damke yanayiwa karamar yarinya fyade

An damke wani dan kasar Indiya mai shekaru 34 da haihuwaa a daren jiya yayinda yake yiwa wata yar karamar yarinya fyade cikin motarsa a garin Lusaka, kasar Zambia. Katon ya yaudari yarinyan ne ta hanyar siya mata kaza da dankalin turawa sannan ya shiga da ita cikin motarsa domin tarawa da ita. Amma yayinda mutane suka ga mota na motsi da kanta, sai suka bude motan suka ga kato kan yar karamar yarinyan yana zufa. Bayan damkeshi, yarinyan ta bayyana cewa yunwa take ji lokacin da ya saya mata abinci. An garkameshi a ofishin yan sandan Kabtawa kuma zai gurfana gaban kotu da laifin fyade wa karamar yarinya

Tuesday, 16 October 2018

ku kuke jawowa ana ce muku matan banza">>wai ya gayawa A'isha akan wannan hoton

ku kuke jawowa ana ce muku matan banza">>wai ya gayawa A'isha akan wannan hoton

Jarumar fina-finan  Hausa A'isha Indo kenan tare da wata kawarta a wannan hoton inda wasu masoyanta suke ganin kayan da kawartata ta saka ta dauki wannan hoto basu dace ba, ko kuma hoton be kamata a nunawa Duniya Shiba.



Wani dai daya bayyana ra'ayinshi akan wannan hoto yace "irin haka da sukeyi shiyasa ake musu kallon matan banza"

Monday, 16 July 2018

Sunday, 8 July 2018

Friday, 6 July 2018