Showing posts with label Hausa video. Show all posts
Showing posts with label Hausa video. Show all posts

Thursday, 30 August 2018

[VIDEO] : - Videon sabuwar wakar  Lilin Baba Ft Umar M Shareef - Ba zama

[VIDEO] : - Videon sabuwar wakar Lilin Baba Ft Umar M Shareef - Ba zama

Mawaki mai tashe Lilin baba ya fitar da bidiyon wakar shi wanda yayi da mawaki mai tauraro Umar M.Shereef mai taken "Ba zama".
Mawakin ya saki bididyon mai kayatarwa kuma mai dauke da darasi bayan watanni da fitar da sautinta.
Wakar tana dauke da darasi a kan yadda matasa zasu tashi tsayin daka wajen neman halaliyar su ba tare da yin zaman kashe wando.
Fancy ya bada umarnin bidiyo wanda aka shirya a arewacin Nijeriya.
Wakar tana daya daga cikin wakokin album dinsa mai taken "Sabon Labari" na mawakin wanda ke shugabantar kamfanin Northeast records.


Domin saukar da Audion sai kuyi amfani da wannan link

Download Music Now

Friday, 22 June 2018

Wednesday, 28 March 2018

VIDEO : - Indo Official Video - (Ali jita)

VIDEO : - Indo Official Video - (Ali jita)

Wannan shine sabon video wakar aisha indo wanda mawaki ali jita ya fitar a wannan kwananki wanda wakar ta kayatar sosai saboda haka wa galin nan guda biyu na farkon shine download directly na biyu kuma shine link daga videmate wanda zaka iya kallon wakar a can kuma zaka iya download.

Wannan shine link na download kawai.

1.Download video nere

Wannan kuma zaka iya kallo kuma kayi download


2. Download and watch